Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 17:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama kai, ya Allahna, ka riga ka bayyana wa bawanka, cewa za ka sa zuriyata su zama sarakuna, don haka ne, ni bawanka na sami ƙarfin halin yin wannan addu'a gare ka.

Karanta cikakken babi 1 Tar 17

gani 1 Tar 17:25 a cikin mahallin