Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari sunanka ya kahu, ya ɗaukaka har abada, a riƙa cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna, shi ne Allah na Isra'ilawa.’ Gidan bawanka Dawuda kuma ya kahu a gabanka.

Karanta cikakken babi 1 Tar 17

gani 1 Tar 17:24 a cikin mahallin