Ku ce masa, “Ka cece mu, ya Allah Mai Cetonmu,Ka tattara mu, ka kuɓutar da mu daga al'ummai,Domin mu gode maka,Mu kuma yabi sunanka mai tsarki.”