Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 16:14-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Shi Ubangiji, shi ne Allahnmu,Umarnansa domin dukan duniya ne.

15. Zai cika alkawarinsa har abada,Alkawaransa kuma don dubban zamanai,

16. Yarjejeniyar da ya yi da Ibrahim,Da alkawarin da ya yi wa Ishaku.

Karanta cikakken babi 1 Tar 16