Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 12:3-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne shugabannin sojoji,Ahiyezer, da Yowash, 'ya'yan Shemaiya, maza, daga GibeyaYeziyel, da Felet, 'ya'yan Azmawet, mazaBeraka, da Yehu daga AnatotIsmaya daga Gibeyon babban jarumine a cikin jarumawan nan talatin,yana daga cikin shugabanninjarumawa talatin ɗinIrmiya, da YahaziyelYohenan, da Yozabad daga GederaEluzai, da Yerimot, da Be'aliyaShemariya, da Shefatiya daga HarifElkana, da Isshiya, da AzarelYowezer, da Yashobeyam daga iyalinKoraYowela, da Zabadiya 'ya'ya maza naYeroham na Gedor

Karanta cikakken babi 1 Tar 12

gani 1 Tar 12:3-7 a cikin mahallin