Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan Isra'ilawa waɗanda suke zaune a kwari suka ga sojojin sun gudu, Saul kuma da 'ya'yansa maza sun mutu, sai suka bar garuruwansu suka gudu. Filistiyawa suka zo suka zauna a wurin.

Karanta cikakken babi 1 Tar 10

gani 1 Tar 10:7 a cikin mahallin