Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 7:40-45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Huram kuma ya yi tukwanen ƙarfe da manyan cokula, da daruna. Haka Huram ya gama dukan aikin da ya yi wa Sulemanu a cikin Haikalin Ubangiji. Ga abin da ya yi.ginshiƙai biyudajiya da take a kawunan ginshiƙanraga biyu don rufe dajiyar da take akawunan ginshiƙaisiffofin rumman ɗari huɗu dominraga biyu ɗin, da jeri biyu nasiffofin rumman domin kowaceraga don a rufe dajiyar da take akawunan ginshiƙandakalai gomadaruna goma a kan dakalankwatarniya ɗayasiffofin bijimai guda goma sha biyuda kwatarniya take zaune a kai,tukwanen ƙarfe, da manyan cokula,da kwanoniDukan kayayyakin aiki a cikin Haikalin Ubangiji waɗanda Huram ya yi wa sarki Sulemanu, an yi su ne da gogaggiyar tagulla.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:40-45 a cikin mahallin