Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 7:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Huram kuma ya yi kewayayyiyar babbar kwatarniya ta zubi da tagulla. Faɗinta kamu goma ne, tsayinta kuwa kamu biyar, da'irarta kuma kamu talatin ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:23 a cikin mahallin