Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 4:8-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne hakimai, da kuma lardunan da suke aiki.Ben-hur yana a ƙasar tudu ta Ifraimu.Ben-deker shi ne mai lura da biranenMakaz, da Shalim, da Bet-shemesh,da Elon-bet-hanan.Ben-hesed shi ne mai lura da Arubot,da Soko, da dukan ƙasar Hefer.Ben-abinadab shi ne mai lura dadukan jihar Dor, ya auri Tafat'yar Sulemanu.Ba'ana ɗan Ahilud shi ne mai lura dabiranen Ta'anak da Magiddo, dadukan jihar Bet-sheyan, kusa dagarin Zaretan, kudu da garinYezreyel, har zuwa birnin Abelmehola da birnin Yokmeyam.Ben-geber shi ne mai fura da birninRamot-gileyad, da ƙauyukanYayir da Manassa, waɗanda suke aGileyad, da kuma yankin Argob,wanda yake a Bashan, duka daiakwai manyan garuruwa sittinmasu garu da ƙyamare na tagulla.Abinadab ɗan Iddo shi ne mai lurada birnin Mahanayim.Ahimawaz shi ne mai lura da Naftali,ya auri Basemat 'yar Sulemanu.Ba'ana ɗan Hushai shi ne mai lurada Ashiru da garin Beyalot.Jehoshafat ɗan Faruwa shi ne mailura da Issaka.Shimai ɗan Ila shi ne mai lura daƙasar Biliyaminu.Geber ɗan Uri shi ne mai lura dajihar Gileyad wadda Sihon SarkinAmoriyawa, da Og Sarkin Bashan,suka mallaka.Bayan waɗannan sha biyu akwai hakimi ɗaya da yake kan ƙasar Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:8-19 a cikin mahallin