Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 4:2-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

waɗannan kuma su ne manyan fādawansa,Azariya ɗan Zadok shi ne firist.Elihoref da Ahija 'ya'yan Seraiya,maza, su ne magatakarda.Yehoshafat ɗan Ahilud shi ne mailura da takardu.Benaiya ɗan Yehoyada shi neshugaban sojoji.Zadok da Abiyata su ne firistoci.Azariya ɗan Natan shi ne shugabanhakimai.Zabud ɗan Natan shi ne mashawarcinsarki da abokinsa.Ahishar shi ne mai lura da bayin fāda.Adoniram ɗan Abda, shi ne mai lurada aikin gandu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:2-6 a cikin mahallin