Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 4:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu ya mallaki dukan ƙasar da yake yamma da Kogin Yufiretis, daga Tifsa har zuwa birnin Gaza. Ya mallaki dukan sarakuna yammacin Yufiretis. Akwai zaman lafiya ko'ina a mulkinsa da ƙasashen maƙwabta.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:24 a cikin mahallin