Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 3:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda zuciyar mahaifiyar ta ainihi ta cika da juyayin ɗanta, ta ce wa sarki, “Ranka ya daɗe kada a kashe yaron! A ba ta!”Amma ɗayar ta ce, “Kada a ba kowa daga cikinmu, a ci gaba a raba shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:26 a cikin mahallin