Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗayar ta ce, “Ran sarki ya daɗe, ni da wannan mata a gida ɗaya muke zaune, sai na haifi ɗa namiji, ita kuwa tana nan a gidan.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:17 a cikin mahallin