Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan yaƙi ya yi tsanani. Aka tallafi Ahab a cikin karusarsa a gaban Suriyawa. Da maraice ya mutu. Jinin raunin da aka yi masa ya zuba a cikin karusar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:35 a cikin mahallin