Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani sojan Suriya kuwa ya yi sa'a, ya shilla kibiya kawai, sai ta sami Ahab, ta kafar sulkensa. Saboda haka ya ce wa mai korar karusarsa, “Ka juya, ka fitar da ni daga fagen fama gama an yi mini rauni.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:34 a cikin mahallin