Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Zadakiya ɗan Kena'ana ya matso kusa ya mari Mikaiya a fuska, ya ce, “Ƙaƙa Ruhun Ubangiji ya bar ni, ya zo ya yi magana da kai?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:24 a cikin mahallin