Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mikaiya ya ce, “Ga abin da ya faru, Ubangiji ya bar annabawanka su faɗa maka ƙarya. Amma Ubangiji kansa ya riga ya zartar maka da masifa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:23 a cikin mahallin