Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kuma sa 'yan iska guda biyu, su yi ta zarginsa, su riƙa cewa, ‘Nabot ya zagi Allah da sarki.’ Sa'an nan ku tafi da shi, ku jajjefe shi da duwatsu har ya mutu.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:10 a cikin mahallin