Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jakadun kuwa suka sāke komawa suka ce wa Ahab, “Ben-hadad ya ce, ‘Na aika maka ka ba ni azurfarka, da zinariyarka, da matanka, da 'ya'yanka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:5 a cikin mahallin