Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahab Sarkin Isra'ila kuwa ya amsa, ya ce, “Ya maigirma sarki, kamar yadda ka faɗa, ni naka ne da dukan abin da nake da shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:4 a cikin mahallin