Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kafa sansani daura da juna kwana bakwai. A rana ta bakwai ɗin, suka kama yaƙi. Isra'ilawa suka kashe Suriyawa mutum dubu ɗari (100,000) a rana ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:29 a cikin mahallin