Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annabin Allah kuwa ya je wurin Sarkin Isra'ila ya ce masa, “Ubangiji ya ce, ‘Tun da yake Suriyawa sun ce, Ubangiji shi Allah na tuddai ne, ba Allah na kwari ba, saboda haka zan ba da dukan wannan taron jama'a a hannunka, za ka sani ni ne Ubangiji.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:28 a cikin mahallin