Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aika a kirawo Shimai, ya ce masa, “Ashe, ban sa ka ka rantse da Ubangiji ba, na kuma dokace ka da ƙarfi, cewa ka tabbata ran da ka fita zuwa ko'ina za ka mutu? Kai kuma ka ce mini, ‘Abin da ka ce daidai ne, zan yi biyayya.’

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:42 a cikin mahallin