Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya sa wuta ta faɗo, ta cinye hadaya ta ƙonawa, da itacen, da duwatsun, da ƙurar, ta kuma lashe ruwan da yake cikin wuriyar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:38 a cikin mahallin