Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce wa jama'a, “Ni kaɗai ne annabin Ubangiji da ya ragu, amma annabawan Ba'al ɗari huɗu ne da hamsin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:22 a cikin mahallin