Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya kuwa ya zo kusa da jama'a ya ce, “Har yaushe za ku daina yawo da hankalinku? Idan Ubangiji shi ne Allah, to, ku bauta masa, in kuwa Ba'al ne Allah, to, ku bauta masa.” Mutane duk suka yi tsit, ba su ce uffan ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:21 a cikin mahallin