Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa ka aika a tattara mini Isra'ila duka a dutsen Karmel, da annabawan Ba'al, su ɗari huɗu da hamsin, da annabawan Ashtarot kuma, su ɗari huɗu waɗanda Yezebel take kula da su.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:19 a cikin mahallin