Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 15:33-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. A cikin shekara ta uku ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ba'asha ɗan Ahija ya yi sarautar Isra'ila a Tirza. Ya yi shekara ashirin da huɗu yana sarauta.

34. Ya aikata zunubi a gaban Ubangiji. Ya bi hanyar Yerobowam da zunubin da ya sa mutanen Isra'ila su yi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15