Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 15:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin shekara ta uku ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ba'asha ɗan Ahija ya yi sarautar Isra'ila a Tirza. Ya yi shekara ashirin da huɗu yana sarauta.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:33 a cikin mahallin