Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ahija ya ji motsin takawarta a bakin ƙofa, sai ya ce mata, “Ki shigo, matar Yerobowam, me ya sa kike yi kamar ke wata ce dabam? Gama an umarce ni in faɗa miki labari marar daɗi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:6 a cikin mahallin