Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 14:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Ahija, “Ga matar Yerobowam tana zuwa don ta tambaye ka abin da zai faru da ɗanta, gama ɗan yana ciwo. To, da haka za ka amsa mata, gama sa'ad da ta zo, za ta nuna kamar ita wata mace ce dabam.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:5 a cikin mahallin