Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bisa ga umarnin Ubangiji, sai annabin ya ta da murya, ya ce, “Ya bagade, bagade, Ubangiji ya ce za a haifi ɗa a gidan Dawuda, sunansa Yosiya wanda zai miƙa firistoci na masujadan tuddai hadaya a kanka, wato firistoci waɗanda suke ƙona turare. Za a ƙone ƙasusuwan mutane a bisa kanka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:2 a cikin mahallin