Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bisa ga umarnin Ubangiji, sai ga annabi ya fito daga Yahuza zuwa Betel. Yerobowam kuwa yana tsaye kusa da bagaden don ya ƙona turare.

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:1 a cikin mahallin