Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Adonija kuwa ya yi hadaya da tumaki, da bijimai, da turkakkun dabbobi kusa da Dutsen Zohelet, wato dutsen maciji, wanda yake gab da Enrogel. Ya gayyaci dukan 'yan'uwansa, 'ya'yan sarki, da fādawan da suke a Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:9 a cikin mahallin