Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuwa ya ce, “Idan ya nuna kansa nagarin mutum ne, ko gashin kansa guda ɗaya ba zai faɗi ƙasa ba, amma idan aka iske shi da mugunta, to, lalle kashe shi za a yi.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:52 a cikin mahallin