Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda wannan kuma, fādawa sun tafi su kai caffa ga sarki Dawuda, suna cewa, ‘Allahnka ya sa Sulemanu ya yi suna fiye da kai, ya kuma fīfita gadon sarautarsa fiye da naka.’ Sai sarki ya sunkuyar da kansa a gadonsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:47 a cikin mahallin