Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A can ne Zadok, firist, ya ɗauki ƙahon mai wanda ya kawo daga alfarwa ta sujada, ya zuba wa Sulemanu. Sa'an nan suka busa ƙaho, dukan mutane kuwa suka ce, “Ran sarki Sulemanu ya daɗe.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:39 a cikin mahallin