Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Dawuda kuma ya ce, “Ku kirawo mini Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada.” Su kuwa suka zo gaban sarki,

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:32 a cikin mahallin