Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ranka ya daɗe, yanzu idanun dukan jama'ar Isra'ila suna kallonka don su ga wanda za ka nuna musu ya gāji gadon sarauta a bayanka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:20 a cikin mahallin