Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

(A dā a Isra'ila, idan wani yana so ya yi tambaya ga Allah, sai ya ce, “Zo, mu tafi wurin maigani.” Gama wanda ake ce da shi annabi yanzu, a dā akan ce da shi maigani.)

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:9 a cikin mahallin