Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ce wa baransa, “Maganarka daidai ce, zo, mu tafi.” Suka kuwa tafi garin da mutumin Allah yake.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:10 a cikin mahallin