Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan matan suka amsa, suka ce, “I, yana nan, ai, ga shi nan ma a gabanku, ku hanzarta. Shigowarsa ke nan a garin, domin yau mutane za su ba da sadaka a bagade a kan tudu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:12 a cikin mahallin