Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya kama ɗan rago ya miƙa shi ɗungum hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. Ya kuma yi roƙo ga Ubangiji ya taimaki Isra'ilawa, Ubangiji kuwa ya amsa addu'arsa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:9 a cikin mahallin