Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da Sama'ila yake miƙa hadaya ta ƙonawa, Filistiyawa suka matso don su yi yaƙi da Isra'ilawa, sai Ubangiji ya buge wa Filistiyawa tsawa mai ƙarfi daga sama, suka kuwa ruɗe suka juya a guje.

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:10 a cikin mahallin