Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Filistiyawa suka ji Isra'ilawa sun taru a Mizfa, sai sarakunan Filistiyawa, su biyar, suka tafi, su yi yaƙi da Isra'ilawa. Sa'ad da Isra'ilawa suka ji labari, sai suka tsorata,

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:7 a cikin mahallin