Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa fa suka taru a Mizfa, suka kawo ruwa, suka zuba a gaban Ubangiji. Suka yi azumi a ranan nan, suka ce, “Mun yi wa Ubangiji zunubi.” Sama'ila kuwa ya zauna a Mizfa ya yi mulkin Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:6 a cikin mahallin