Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kai siffofin ɓerayen nan na zinariya kuwa domin garuruwa biyar masu garu da ƙauyuka marasa garu na sarakunan Filistiyawa. Babban dutse inda suka ajiye akwatin Ubangiji yana nan har wa yau a saurar Joshuwa Bet-shemesh.

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:18 a cikin mahallin