Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 6:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne siffofin marurai na zinariya waɗanda Filistiyawa suka aika domin yin hadaya don laifi ga Ubangiji, ɗaya domin Ashdod, ɗaya domin Gaza, ɗaya domin Ashkelon, ɗaya domin Gat, ɗaya kuma domin Ekron.

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:17 a cikin mahallin