Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma aika a kirawo sarakunan Filistiyawa, suka ce, “Ku aika da akwatin alkawarin Allah na Isra'ila zuwa inda ya fito don kada ya kashe mu duk da iyalinmu.” Dukan birnin ya gigita ƙwarai, gama Ubangiji yana hukunta su da tsanani.

Karanta cikakken babi 1 Sam 5

gani 1 Sam 5:11 a cikin mahallin