Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kai akwatin alkawarin Allah zuwa Ekron. Amma da aka kai shi Ekron, sai mutanen Ekron suka fashe da kuka, suka ce, “Sun kawo mana akwatin alkawarin Allah na Isra'ila don ya kashe dukanmu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 5

gani 1 Sam 5:10 a cikin mahallin